Kungiyar Al-Azhar mai sanya ido kan kare hakkokin musulmi ta ce;
        
        Tehran (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da hare-haren wariyar da ake kai wa musulmi a Turai, kungiyar ta Al-Azhar Observatory ta jaddada wajibcin kara tsananta matakan hukunta wadanda suke aikata hakan, domin kawo karshen wariyar  da ake nuna ma musulmi.
                Lambar Labari: 3487599               Ranar Watsawa            : 2022/07/27
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a karon farko  wata musulma  mai sanye da lullubi ta tsaya takarar majalisar birnin Rom na Italiya.
                Lambar Labari: 3486371               Ranar Watsawa            : 2021/10/01